Kamarka

Kamarka (Prod. by Diza)

surplus ft Anita Kelvin

Single (2019)

Ka Mai Dani yasu ka Mai Dani
Ka Mai Dani ubangiji ka Mai dani
Ka Mai Dani runduna ka Mai dani
Ka Mai da ni ya yesu
CHORUS
Ka Mai da ni uba kamarka a a
Ka Mai da ni uba

VERSE 1
Ya Mai girma Mai iko ma halitan duniya
Dan Adam halitan ka ne kekewan turbaya
Kai da ka bamu Rai nufashi gini a hanta
Ka kuwa bani gata Kaba yaron Nan gwaninta
Arziki ka bani abinchin ma said da fanta
Ka tsere no tsafe Rana dare ko na kwanta
A hankali no ke bi don ba na so in fadi
Don ja'anama wuri me ba wai Rana da Dadi
Sai gashi yau Dan Adam wai duniya da Dadi
Duniyan fa na so ta kekewa che hawawu
Ta kai ni ga halaka don na Yi sha uwanta
Kamarka ni na so ama dubu Dubai na Fadi
Kwanche na kasa tashi chiche bawan ka
Fitilan duniya ka nuna mum hanyarka
Una kuwa tso in taka
Don a shirye Nike yanzun in Zama fa kamarka
Shi ya sa na che yau
CHORUS
Ka Mai Dani uba kamarka a a
Ka Mai da no uba

VERSE 2
Ba wani wai wai an che
Kai da kaika ka che
Zan iya kuwa fi ka ayukanka a duniya
Sai ka bani zarafi in Dani ya daidai da a'a
Ka kuwa rikiche zabin chiki Sai da sa'a
Don bin nufin ka uba ga Dan Adam Babu sauki
Ya yinda naka bi ka tsere ka bani sauki
Na tatara ka kwashe, a ichen Nan ka sauke
Ka Kira ni na taho
Sai ka mallaka mun mulki a duniya ban da tsoro
Yi bishara da Doro yaro me ba but rogo
Kamarka ni na so ka Mai da ni yanda make tso
Ka taka na bika kamar a kunya na shuka
Iko da yanchi naka Rai na ka tso na Mika
Waye no garaika turbaya me gareka
Ko duniya ta ki me godiya na ka tso mi
Bari yau ku Zama shaidu ba wani fa kamarka
Shi ya sa na che yau
CHORUS
Ka Mai Dani uba kamarka a a
Ka Mai da no uba